Umarfaruk
Sanin kowa ne daya daga
cikin
abubuwan da aka fi yawan aikatawa a
saman shafukan sada zumunta shine
rabawa ko kuma sharing na links.
Wannan link zaya iya kasancewa na
wani labara ne, ko kuma na wani abu
daban. Shin ko kun san cewa wannan
abu da kuke yi a ko da yaushe zaka
iya samun kudi ta hanyarsa?
Wannan ita ce tambayar da zamu amsa
muku
“Damammaki A Internet” ta wannan
lokaci. Za kuma mu nuna muku yanda
zaku iya yin hakan.
Samun kudi ta hanyar rabawa ko kuma
sharing din lin wani abu ne da ya jima
ana amfani da shi. Sai dai ba duka daga
cikin mutanenmu suka san da hakan
ba. Abin da ke faruwa shine, mai-
makon kawai mutum yayi sharing din
link kai tsaye zuwa shafin sada
zumunta, zaya fara sanya wannan link
din ne cikin wani website, shi wannna
website zaya matse wannan link din
naka da ka sanya (wato za’a yi
shrinking din link din), sai ya baka wani
link na daban. Wannan link din ne zaka
yi sharing a inda kake bukata.
TAYAYA AKE SAMUN KUDIN?
Idan suka baka wannan link din da ka
saka, duk lokacin da wani ya ziyarci
wannan shafin (inda labaran ko kuma
bin da kayi sharin yake) to zasu nuna
wata ‘yar talla da zata dauki seconds
biyu zuwa ukku kafin shafin ya bude.
Ta yaya ake rajista da wannan tsari?
Domin shiga wannan tsari na samun
kudi ta hanyar sharing din link, to sai
ku taba wannan Address din:
http://
zipansion.com/1sv1g